[ { "title": "Mene ne Dauda zai furta ga 'yan'umarsa kuma ina ne zai yabi Yahweh?", "body": "Zai furta sunar Yahweh ga yan'uwarsa kuma ya yabi shi a tsakiyar taruwar jama'a" }, { "title": "Wane ne zai yabi, girmama, kuma ya tsaya cikin tsoron Yahweh?", "body": "Dukkan wadanda ke tsoron Yahweh, dukkan zuriyar Yakubu, kuma da dukkan Isra'ila su yabi, girmama, kuma su tsaya cikin tsoron sa." } ]