ha_psa_tq_l2/22/18.txt

10 lines
234 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne a ka yi wa tufafi da kuma ƙayar?",
"body": "An rarraba tufafin kuma an jefa kuri'a a bisa ƙayar."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roka a wurin Yahweh?",
"body": "Ya roka Yahweh kada ya yi nisa."
}
]