[ { "title": "Mene ne a ka yi wa tufafi da kuma ƙayar?", "body": "An rarraba tufafin kuma an jefa kuri'a a bisa ƙayar." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roka a wurin Yahweh?", "body": "Ya roka Yahweh kada ya yi nisa." } ]