ha_psa_tq_l2/22/06.txt

10 lines
316 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta kansa?",
"body": "Dauda yace shi tsutsa ne ba mutum ba, abin kunya ya 'yan adam kuma abin raini ga mutane."
},
{
"title": "Mene ne mutanen da suka yi wa Dauda cakuna da ba'a suka ce masa?",
"body": "Sun ce, \"ya dogara ga Yahweh; bari Yahweh ya kubutar da shi.\""
}
]