[ { "title": "Yaya Dauda ya kwatanta kansa?", "body": "Dauda yace shi tsutsa ne ba mutum ba, abin kunya ya 'yan adam kuma abin raini ga mutane." }, { "title": "Mene ne mutanen da suka yi wa Dauda cakuna da ba'a suka ce masa?", "body": "Sun ce, \"ya dogara ga Yahweh; bari Yahweh ya kubutar da shi.\"" } ]