ha_psa_tq_l2/21/11.txt

10 lines
321 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Yahweh zai hallakar da abokan gabansa?",
"body": "Zaya hallakar da su domin sun shirya mugunta a kansa."
},
{
"title": "Don mene ne shirin abokan gaban Yahweh ba za ya yi nasara ba?",
"body": "Ba za yayi nasara ba domin Yahweh zai sa su koma baya kuma za ya ja kwarinsa a kansu."
}
]