[ { "title": "Don mene ne Yahweh zai hallakar da abokan gabansa?", "body": "Zaya hallakar da su domin sun shirya mugunta a kansa." }, { "title": "Don mene ne shirin abokan gaban Yahweh ba za ya yi nasara ba?", "body": "Ba za yayi nasara ba domin Yahweh zai sa su koma baya kuma za ya ja kwarinsa a kansu." } ]