ha_psa_tq_l2/21/01.txt

10 lines
287 B
Plaintext

[
{
"title": "Da mene ne sarki ke farinciki?",
"body": "Yana farinciki da karfin Yahweh da kuma cikin ceton da Yahweh ya tanada."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi wa sarkin?",
"body": "Yahweh ya biya wa sarkin bukatar zuciyarsa bai kuma hana masa rokon lebunansa ba. "
}
]