[ { "title": "Da mene ne sarki ke farinciki?", "body": "Yana farinciki da karfin Yahweh da kuma cikin ceton da Yahweh ya tanada." }, { "title": "Mene ne Yahweh ya yi wa sarkin?", "body": "Yahweh ya biya wa sarkin bukatar zuciyarsa bai kuma hana masa rokon lebunansa ba. " } ]