ha_psa_tq_l2/19/04.txt

10 lines
262 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne kalmomi da maganar sammai kuma da na sararin sama ke zuwa?",
"body": "Kalmominsu na zuwar dukkan duniya, har karshen duniya."
},
{
"title": "Rana kamar me yake?",
"body": "Rana kamar ango yake, kuma kamar ƙaƙƙarfan mutum."
}
]