[ { "title": "Ina ne kalmomi da maganar sammai kuma da na sararin sama ke zuwa?", "body": "Kalmominsu na zuwar dukkan duniya, har karshen duniya." }, { "title": "Rana kamar me yake?", "body": "Rana kamar ango yake, kuma kamar ƙaƙƙarfan mutum." } ]