ha_psa_tq_l2/17/08.txt

10 lines
383 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta hanyoyi da Allah yake tsare shi daga mugayen abokan gaba da suka zarge shi?",
"body": "Allah zai tsare Dauda kamar kwayar idanunsa ta wurin boye Dauda a karkashin inuwar fukafukin Allah."
},
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta abokan gabansa?",
"body": "Yace abokan gabarsa basu jin tausayin kowa, bakunansu na magana da fahariya."
}
]