[ { "title": "Yaya Dauda ya kwatanta hanyoyi da Allah yake tsare shi daga mugayen abokan gaba da suka zarge shi?", "body": "Allah zai tsare Dauda kamar kwayar idanunsa ta wurin boye Dauda a karkashin inuwar fukafukin Allah." }, { "title": "Yaya Dauda ya kwatanta abokan gabansa?", "body": "Yace abokan gabarsa basu jin tausayin kowa, bakunansu na magana da fahariya." } ]