ha_psa_tq_l2/16/09.txt

10 lines
285 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya zuciyar Dauda na mai da martani ga Yahweh?",
"body": "Zuciyarsa Dauda na da murna, kuma yana daukaka Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ba zai bari ya faru da wanda ya rike alkawarinsa da amince?",
"body": "Yahweh ba za ya bar sha ya ga rami ba."
}
]