[ { "title": "Yaya zuciyar Dauda na mai da martani ga Yahweh?", "body": "Zuciyarsa Dauda na da murna, kuma yana daukaka Yahweh." }, { "title": "Mene ne Yahweh ba zai bari ya faru da wanda ya rike alkawarinsa da amince?", "body": "Yahweh ba za ya bar sha ya ga rami ba." } ]