ha_psa_tq_l2/16/04.txt

10 lines
315 B
Plaintext

[
{
"title": "Me zai faru ga wadanda suna neman wasu alloli?",
"body": "Wahalar wanda ke neman waɗansu alloli zai ƙaru."
},
{
"title": "Ta wanne hanya ne Dauda ba zai bauta wa wasu alloli ba?",
"body": "Ba zai zuba masu baye-baye na shan jini wa allolinsu ba, ko ya furta sunayensu da lebensa ba."
}
]