[ { "title": "Me zai faru ga wadanda suna neman wasu alloli?", "body": "Wahalar wanda ke neman waɗansu alloli zai ƙaru." }, { "title": "Ta wanne hanya ne Dauda ba zai bauta wa wasu alloli ba?", "body": "Ba zai zuba masu baye-baye na shan jini wa allolinsu ba, ko ya furta sunayensu da lebensa ba." } ]