ha_psa_tq_l2/149/04.txt

14 lines
365 B
Plaintext

[
{
"title": "Cikin wane ne Yahweh yake jin daɗi?",
"body": "Yahweh yana jin daɗi cikin mutanensa."
},
{
"title": "Wane ne Yahweh yakan ɗaukaka?",
"body": "Yana ɗaukaka masu tawali'u da cetonsa."
},
{
"title": "Yaya ya kamata masu mutane tsoronsa su yi murna?",
"body": "Ya kamata masu tsoronsa su yi murna cikin nasara da waka don murna."
}
]