[ { "title": "Cikin wane ne Yahweh yake jin daɗi?", "body": "Yahweh yana jin daɗi cikin mutanensa." }, { "title": "Wane ne Yahweh yakan ɗaukaka?", "body": "Yana ɗaukaka masu tawali'u da cetonsa." }, { "title": "Yaya ya kamata masu mutane tsoronsa su yi murna?", "body": "Ya kamata masu tsoronsa su yi murna cikin nasara da waka don murna." } ]