ha_psa_tq_l2/149/01.txt

6 lines
181 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya ya kamata dukkan kowa ya yabi Yahweh?",
"body": "Dukkan kowa ya kamata su raira wa Yahweh sabuwar waƙa kuma su raira yabonsa cikin taron amintattunsa."
}
]