[ { "title": "Yaya ya kamata dukkan kowa ya yabi Yahweh?", "body": "Dukkan kowa ya kamata su raira wa Yahweh sabuwar waƙa kuma su raira yabonsa cikin taron amintattunsa." } ]