ha_psa_tq_l2/148/09.txt

6 lines
211 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne kuma ya kamata ya yabi Yahweh?",
"body": " Duwatsu, tuddai, itatuwa masu bada 'ya'ya, itatuwan sida, namun jeji da na gida, hallitu masu rarrafe da tsuntsaye dole su yabi Yahweh."
}
]