[ { "title": "Wane ne kuma ya kamata ya yabi Yahweh?", "body": " Duwatsu, tuddai, itatuwa masu bada 'ya'ya, itatuwan sida, namun jeji da na gida, hallitu masu rarrafe da tsuntsaye dole su yabi Yahweh." } ]