ha_psa_tq_l2/147/19.txt

10 lines
404 B
Plaintext

[
{
"title": "Ga wane ne Yahweh ya yi shelar maganarsa kuma da farillansa da dokokinsa masu adalci?",
"body": "Yahweh ya yi shelar maganarsa ga Yakubu, kuma farillansa da dokokinsa masu adalci ga Isra'ila."
},
{
"title": "Ga wanne wata al'umma ne Yahweh ya yi shelar maganarsa, farillansa da dokokinsa?",
"body": "Yahweh ba ya shelar maganarsa, farillansada dokokinsa ba da wata al'umma."
}
]