[ { "title": "Ga wane ne Yahweh ya yi shelar maganarsa kuma da farillansa da dokokinsa masu adalci?", "body": "Yahweh ya yi shelar maganarsa ga Yakubu, kuma farillansa da dokokinsa masu adalci ga Isra'ila." }, { "title": "Ga wanne wata al'umma ne Yahweh ya yi shelar maganarsa, farillansa da dokokinsa?", "body": "Yahweh ba ya shelar maganarsa, farillansada dokokinsa ba da wata al'umma." } ]