ha_psa_tq_l2/144/09.txt

10 lines
311 B
Plaintext

[
{
"title": "A kan wane ƙayan kiɗi ne Dauda zai raira sabuwar waƙa ga Allah?",
"body": "Dauda zai aira sabuwar waƙa ga Allah akan garaya mai igiya goma."
},
{
"title": "Mene ne bakunan baƙin suka faɗa?",
"body": "Bakunansu suna faɗar ƙarairayi kuma hannun damansu akwai rashin gaskiya."
}
]