[ { "title": "A kan wane ƙayan kiɗi ne Dauda zai raira sabuwar waƙa ga Allah?", "body": "Dauda zai aira sabuwar waƙa ga Allah akan garaya mai igiya goma." }, { "title": "Mene ne bakunan baƙin suka faɗa?", "body": "Bakunansu suna faɗar ƙarairayi kuma hannun damansu akwai rashin gaskiya." } ]