ha_psa_tq_l2/143/07.txt

14 lines
553 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zai sã Dauda zama kamar waɗanda suka gangarawa cikin rami?",
"body": "Dauda zai zama kamar waɗanda suka gangarawa cikin rami idan Yahweh bai amsa masa da wuri ba ko in ya ɓoye masa fuskarsa daga Dauda. "
},
{
"title": "Mene ne Dauda yana son ya ji da safe domin ya dogara ga Yahweh?",
"body": "Dauda yana son ya ji alƙawari na amincin Yahweh. "
},
{
"title": "Mene ne Dauda yana so Yahweh ya yi domin yasa zuciyarsa ga Yahweh?",
"body": "Dauda yana son Yahweh ya nuna masa tafarkin da zaya ya yi tafiya."
}
]