[ { "title": "Mene ne zai sã Dauda zama kamar waɗanda suka gangarawa cikin rami?", "body": "Dauda zai zama kamar waɗanda suka gangarawa cikin rami idan Yahweh bai amsa masa da wuri ba ko in ya ɓoye masa fuskarsa daga Dauda. " }, { "title": "Mene ne Dauda yana son ya ji da safe domin ya dogara ga Yahweh?", "body": "Dauda yana son ya ji alƙawari na amincin Yahweh. " }, { "title": "Mene ne Dauda yana so Yahweh ya yi domin yasa zuciyarsa ga Yahweh?", "body": "Dauda yana son Yahweh ya nuna masa tafarkin da zaya ya yi tafiya." } ]