ha_psa_tq_l2/142/03.txt

14 lines
459 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya sani sa'ad da ruhun Dauda ya raunana?",
"body": "Yahweh ya san tafarkin Dauda sa'ad da ruhunsa ya raunana."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yana gani sa'ad da ya duba hannun damansa?",
"body": "Dauda yana gani cewa babu wanda ya kula da shi, kuma babu mafita dominsa."
},
{
"title": "Wane ne Dauda yana ce Yahweh dama yake gare shi?",
"body": "Yahweh dama shi ne mafakan Dauda rabonsa kuma a ƙasar rayayyu."
}
]