[ { "title": "Mene ne Yahweh ya sani sa'ad da ruhun Dauda ya raunana?", "body": "Yahweh ya san tafarkin Dauda sa'ad da ruhunsa ya raunana." }, { "title": "Mene ne Dauda yana gani sa'ad da ya duba hannun damansa?", "body": "Dauda yana gani cewa babu wanda ya kula da shi, kuma babu mafita dominsa." }, { "title": "Wane ne Dauda yana ce Yahweh dama yake gare shi?", "body": "Yahweh dama shi ne mafakan Dauda rabonsa kuma a ƙasar rayayyu." } ]