ha_psa_tq_l2/141/05.txt

22 lines
900 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya ce zai zama kamar da in adilin mutum ya buge shi?",
"body": "Ya ce in adilin mutum ya buge shi, zai zamar masa alheri."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yace in adilin mutum ya tsauta masa?",
"body": "Ya ce zai zama kamay mai a kaisa."
},
{
"title": "Gãba da mene ne Dauda yana addu'a kullum?",
"body": "Yana addu'a kullum gãba da ayyukan mutane masu mugunta."
},
{
"title": "Mene ne zaya faru da shugabannin mutane masu mugunta? ",
"body": "Za a jefar da shugabanninsu daga kan duwatsu kuma zasu ji cewa maganganu Dauda masu daɗi ne. "
},
{
"title": "Wane ne zaya ce \"Kamar yadda mutum yakan yi huɗa ya rugurguza ƙasa, haka suka warwatsar da ƙasusuwanmu a ƙofar Lahira.'' ",
"body": "Tilas mutane masu mugunta zasu ce, \"Kamar yadda mutum yakan yi huɗa ya rugurguza ƙasa, haka suka warwatsar da ƙasusuwanmu a ƙofar Lahira.''"
}
]