[ { "title": "Mene ne Dauda ya ce zai zama kamar da in adilin mutum ya buge shi?", "body": "Ya ce in adilin mutum ya buge shi, zai zamar masa alheri." }, { "title": "Mene ne Dauda yace in adilin mutum ya tsauta masa?", "body": "Ya ce zai zama kamay mai a kaisa." }, { "title": "Gãba da mene ne Dauda yana addu'a kullum?", "body": "Yana addu'a kullum gãba da ayyukan mutane masu mugunta." }, { "title": "Mene ne zaya faru da shugabannin mutane masu mugunta? ", "body": "Za a jefar da shugabanninsu daga kan duwatsu kuma zasu ji cewa maganganu Dauda masu daɗi ne. " }, { "title": "Wane ne zaya ce \"Kamar yadda mutum yakan yi huɗa ya rugurguza ƙasa, haka suka warwatsar da ƙasusuwanmu a ƙofar Lahira.'' ", "body": "Tilas mutane masu mugunta zasu ce, \"Kamar yadda mutum yakan yi huɗa ya rugurguza ƙasa, haka suka warwatsar da ƙasusuwanmu a ƙofar Lahira.''" } ]