ha_psa_tq_l2/141/03.txt

6 lines
272 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda baya so zuciyarsa ta yi?",
"body": "Yana so zuciyarsa kada t marmarin wani mugun abu, ko ya haɗa kai cikin ayyukan zunubi tare da mutanen dake aikata mugunta, kuma kada ma ya ci wani kayan lashe-lashen mutanen dake aikata mugunta.\n"
}
]