[ { "title": "Mene ne Dauda baya so zuciyarsa ta yi?", "body": "Yana so zuciyarsa kada t marmarin wani mugun abu, ko ya haɗa kai cikin ayyukan zunubi tare da mutanen dake aikata mugunta, kuma kada ma ya ci wani kayan lashe-lashen mutanen dake aikata mugunta.\n" } ]