ha_psa_tq_l2/141/01.txt

10 lines
392 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yana yi wa Yahweh kuka?",
"body": "Yana yi ta kuka don Yahweh ya zo da sauri kuma ya saurare shi sa'ad da ya yi kira."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya so da addu'arsa da tãda hannuwasa sama ga Yahweh ya zama kamar?",
"body": "Dauda yana so da addu'arsa ta zama kamar turare a gaban Yahweh kuma tãda hannuwasa sama ta zama kamar hadayar maraice. "
}
]