[ { "title": "Mene ne Dauda yana yi wa Yahweh kuka?", "body": "Yana yi ta kuka don Yahweh ya zo da sauri kuma ya saurare shi sa'ad da ya yi kira." }, { "title": "Mene ne Dauda ya so da addu'arsa da tãda hannuwasa sama ga Yahweh ya zama kamar?", "body": "Dauda yana so da addu'arsa ta zama kamar turare a gaban Yahweh kuma tãda hannuwasa sama ta zama kamar hadayar maraice. " } ]