ha_psa_tq_l2/140/09.txt

10 lines
345 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya so ya mamaye waɗanda sun kewaye shi?",
"body": "Dauda ya so makircin leɓunansu ya mamaye su."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya so ya faru da waɗanda suna ce mugun abubuwa game da waɗansu?",
"body": "Dauda ya so kowa da yana ce mugun abubuwa game da waɗansu kada su sami kwanciyar rai a duniya."
}
]