[ { "title": "Mene ne Dauda ya so ya mamaye waɗanda sun kewaye shi?", "body": "Dauda ya so makircin leɓunansu ya mamaye su." }, { "title": "Mene ne Dauda ya so ya faru da waɗanda suna ce mugun abubuwa game da waɗansu?", "body": "Dauda ya so kowa da yana ce mugun abubuwa game da waɗansu kada su sami kwanciyar rai a duniya." } ]