ha_psa_tq_l2/140/06.txt

10 lines
280 B
Plaintext

[
{
"title": "Ga mene ne Dauda ya roka Yahweh ya kasa kunne?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh ya kasa kunne ga koke-kokensa na neman jinƙai."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi wa Dauda cikin lokacin yaƙi",
"body": "Yahweh ya kare kan Dauda cikin lokacin yaƙi."
}
]