[ { "title": "Ga mene ne Dauda ya roka Yahweh ya kasa kunne?", "body": "Dauda ya roki Yahweh ya kasa kunne ga koke-kokensa na neman jinƙai." }, { "title": "Mene ne Yahweh ya yi wa Dauda cikin lokacin yaƙi", "body": "Yahweh ya kare kan Dauda cikin lokacin yaƙi." } ]