ha_psa_tq_l2/140/01.txt

10 lines
318 B
Plaintext

[
{
"title": "DAga wane ne Dauda ya bukace Yahweh ya cece shi?",
"body": "Dauda ya bukace Yahweh ya cece ni daga mugaye ya kiyaye shi daga mutane masu zafin rai."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yace mugaye suke kamar?",
"body": "Yace harsunansu suna sara kamar maciji kuma dafin kububuwa na leɓunansu. "
}
]