[ { "title": "DAga wane ne Dauda ya bukace Yahweh ya cece shi?", "body": "Dauda ya bukace Yahweh ya cece ni daga mugaye ya kiyaye shi daga mutane masu zafin rai." }, { "title": "Mene ne Dauda yace mugaye suke kamar?", "body": "Yace harsunansu suna sara kamar maciji kuma dafin kububuwa na leɓunansu. " } ]