ha_psa_tq_l2/137/07.txt

6 lines
202 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yake so Yahweh ya tuna game da Idomawa?",
"body": "Ya so da Yahweh ya tuna da ranar da Yerusalem ta faɗi da Idomawa sun ce, ''A ragargazata har harsashenta.''"
}
]