[ { "title": "Mene ne marubucin yake so Yahweh ya tuna game da Idomawa?", "body": "Ya so da Yahweh ya tuna da ranar da Yerusalem ta faɗi da Idomawa sun ce, ''A ragargazata har harsashenta.''" } ]