ha_psa_tq_l2/137/05.txt

6 lines
232 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yake so ya faru in ya manta da Yerusalem kuma idan ya dena tunani game da Yahweh? ",
"body": "Yana so da hannun damansa ya manta da iya kaɗa garaya kuma harshensa ya manne a rufin bakinsa."
}
]