[ { "title": "Mene ne marubucin yake so ya faru in ya manta da Yerusalem kuma idan ya dena tunani game da Yahweh? ", "body": "Yana so da hannun damansa ya manta da iya kaɗa garaya kuma harshensa ya manne a rufin bakinsa." } ]