ha_psa_tq_l2/135/14.txt

10 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne allolin al'ummai sun kamar da?",
"body": "An yi su ne da azurfa da zinariya, suna da bakuna, idanu, da kunnuwa amma ba su yin magana, gani, ji babu kuma numfashi."
},
{
"title": "Wane ne suka siffanta allolin al'ummai?",
"body": "Mutanen waɗanda suke kamar su kuma haka wanda ya dogara gare su."
}
]