[ { "title": "Mene ne allolin al'ummai sun kamar da?", "body": "An yi su ne da azurfa da zinariya, suna da bakuna, idanu, da kunnuwa amma ba su yin magana, gani, ji babu kuma numfashi." }, { "title": "Wane ne suka siffanta allolin al'ummai?", "body": "Mutanen waÉ—anda suke kamar su kuma haka wanda ya dogara gare su." } ]