ha_psa_tq_l2/135/08.txt

6 lines
194 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi da Masarawa?",
"body": "Ya kashe ɗan farin na mutum dana dabbobi na Masar ya kuma aika da alamu da al'ajibai gãba da Fir'auna da dukkan barorinsa."
}
]